Bikin Afringi biki ne na shekara-shekara da sarakuna da al'ummar yankin Gargajiya na Yeji ke yi a yankin Bono ta Gabas, wanda a da yankin Brong Ahafo ne na Ghana. Yawancin lokaci ana yin bikin ne ta hanyar shawarar kakanni.[1][2]

Infotaula d'esdevenimentBikin Afringi
Iri biki
Wuri Yeji (en) Fassara, Yankin Bono gabas
Ƙasa Ghana

A lokacin bikin, ana maraba da baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen suna sanya kayan gargajiya kuma akwai durbar na sarakuna. Akwai kuma raye-raye da buge-buge.[3]

Muhimmanci

gyara sashe

Ana gudanar da wannan biki ne domin nuna wani lamari da ya faru a baya.[4] Wannan biki yana hada kan jama'a. Yana aiki a matsayin lokacin tantance ayyukan shekara mai fita da kuma ƙaddamar da sabbin ayyukan ci gaba.[5]

Manazarta

gyara sashe
  1. "National Commission on Culture - Ghana - Brong Ahafo Region". www.s158663955.websitehome.co.uk. Retrieved 2020-08-27.
  2. "Afringi Festival". www.blastours.com. Retrieved 2020-08-27.[permanent dead link]
  3. "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
  4. "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Archived from the original on 2020-08-15. Retrieved 2020-08-21.
  5. "Ghana Festivals – Blastours" (in Turanci). Retrieved 2020-08-27.[permanent dead link]