Beya Bouabdallah
Beya Bouabdallah (an haife ta a ranar 24 ga watan Disamba, shekara ta 1944) tsohuwar ƴar wasanni Kwando ce ta ƙasar Tunisian, ƴar wasan kwallon hannu, 'yar wasa ta volleyball kuma ƴar wasan mata.
Beya Bouabdallah | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 24 Disamba 1944 (79 shekaru) |
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya |
Sana'a | |
Sana'a | basketball player (en) , Dan wasan tsalle-tsalle da volleyball player (en) |