Beston Chambeshi
Beston Chambeshi (an haife shi ranar 4 ga watan Afrilu 1960) kocin ƙwallon ƙafa ne na Zambia kuma tsohon ɗan wasa.
Beston Chambeshi | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 1960 (63/64 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Sana'a/Aiki
gyara sasheChambeshi ya buga wa Nkana kwallon kafa. [1]
Ya wakilci Zambia a gasar Olympics ta bazara a 1988.[2]
Aikin koyarwa
gyara sasheYa horar da kungiyar Power Dynamos ta Zambia daga 2012 zuwa 2013. Ya zama manajan tawagar 'yan kasa da shekaru 20 na Zambia a cikin shekarar 2017, [1] kuma ya gudanar da su a gasar cin kofin duniya ta FIFA U-20 na 2017. [3] Ya haɗu da rawar da ya taka tare da na ƙungiyar Nkana, kuma ya lashe lambar yabo ta 2017 FAZ Coach of the Year Award.[4]
A watan Mayu 2018, bayan murabus din Wedson Nyirenda, an nada shi manajan rikon kwarya na babban tawagar Zambia.[5] An maye gurbinsa da manajan Belgium Sven Vandenbroeck a watan Yuli 2018.[6]
A cikin watan Yuli 2021, an nada Chambeshi manajan Zambia, wanda ya maye gurbin Milutin Sredojević.[7]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Profile" . Sports Reference. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 24 May 2018.Empty citation (help)
- ↑ "Profile" . FootballDatabase.eu. Retrieved 24 May 2018.
- ↑ Beston Chambeshi – FIFA competition record
- ↑ "Beston Chambeshi wins 2017 FAZ Coach of the Year Award" . Lusaka Times. 15 December 2018. Retrieved 24 May 2018.
- ↑ Kennedy Gondwe (24 May 2018). "Zambia national coach Wedson Nyirenda resigns" . BBC Sport. Retrieved 24 May 2018.
- ↑ Kennedy Gondwe (6 July 2018). "Zambia name Belgian Sven Vandenbroeck as new coach" . BBC Sport. Retrieved 9 July 2018.
- ↑ "Chambeshi appointed new Zambia coach to replace Sredojevic" . Goal. 27 July 2021. Retrieved 21 November 2021.