Benslama Abdul Rahim (an haifeshi a shekara ta 1945), a birnin Rabat na Ƙasar Morocco, yakasance sanannan mai ilimi na Fannin aikin jarida.

Iyali gyara sashe

Yana da mata da yaya mace daya da namiji daya.

Karatu da aiki gyara sashe

Ya zurfafa ilimi a fannin doka, Kuma shi administrative Officer ne, Ministry of Higher Education, Kuma alkali ne a Rabat Court bayannan yazama Mai shirya , Moroccan television and radio, edita a Al Tadamun albIslami, Kuma da Al Wahi and Al Jihad magazines[1]

Manazarta gyara sashe

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)