Benjamin Chaha
Benjamin Chaha (an haife shi a shekara 1940) shine kakakin majalisar wakilai a jamhuriya ta biyu ta Najeriya, daga watan Oktoba shekarar 1983 zuwa watan Disamba shekarar 1983. [1]
Benjamin Chaha | |||
---|---|---|---|
Oktoba 1983 - Disamba 1983 | |||
Rayuwa | |||
Mutuwa | 2022 | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Manazarta
gyara sashe
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedwhoiswho