Benjamin Šeško (lafazi:[ˈbeːnjamin ˈʃɛːʃkɔ], an haifeshi 31 ga Mayu 2003) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Slovenia wanda ke buga wasan gaba don ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga RB Leipzig da Slovenia ƙallan ƙasar.

Benjamin Šeško
Rayuwa
Haihuwa Radeče (en) Fassara, 31 Mayu 2003 (21 shekaru)
ƙasa Sloveniya
Karatu
Harsuna Slovene (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Liefering (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.95 m
Benjamin Šeško
Benjamin Šeško
Benjamin Šeško
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe