Wannan mukalar tana dauke da jadawallin abubuwna da suka faru a shekarar 2017 a kasar Benin

Benin a shekarar 2017
events in a specific year or time period (en) Fassara
Bayanai
Facet of (en) Fassara 2017 da Benin
Mabiyi 2016 in Benin (en) Fassara
Ta biyo baya 2018 in Benin (en) Fassara
Kwanan wata 2017
Shugaban kasar Benin Patrick talon

Shuwagabanin kasar

gyara sashe

Adrien Houngbédji

Abubuwan da suka faru

gyara sashe

Bangaren tatalin Arziki

gyara sashe

A bangarancin mafi yawan tatalin arzikin kasar Benin a shekarar 2017 bashida nakasu, Inda yasamu karuwar kaso 5.6.Tatalin arzikin yasamu cigaba ne duba da massarafar kada da kuma anfanin gona mafi daraja,tashar ruwa ta kasar kwatano da kuma kafar sadarwa,Mayan marmari su yazawa,da kuma abarba,nomanta da kuma sarrafa ta sun Samar da riba mai tsoka,kuma kasuwanci ne ingantance .Duk da yakasance ainahin hangar samun kudin kasar ta Benin shine tashar ruwan kasar,duk da cewa kasar tana San buda hanyoyin tatalin arzikin ta ta fanin haraji a shekarar 2017.kasar ta Benin ta fitar da akala zunzurutun kudi $2.8 billion akan kayyaki kamar su shinkafa ,nama da kuma kiwon tsuntaye,kayan masarufi na barasa,da kuma kayan da aka sarrafa na mai .Sannan kuma sunyi kware wajen hako ma'adanai ta anfani da injina na haka,kayyaki,na'urorin sadarwa,moyocin matafiya,da kuma Mayan kwalliya.Mahinman abubuwan da Duke fitarwa,kada,sauyar kadda da kuma sarrafafiyar kada,kayan kanshi na zamani,man girki da ka kuma katako[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Benin - Market Overview | Privacy Shield". www.privacyshield.gov. Retrieved 29 December 2020. Public Domain This article incorporates text from this source, which is in the public domain.