Beni Otsmane
Beni Otsmane,ƙauye ne da yake Tunisiya a Latitude 36°49'0.01" Longitude 10°37'59.99 yana kan tsibirin Cape Bon kusa da ƙauyen Sidi Rais da Korbous . Kewaye da dajin Qorbus, yankin ya shahara a matsayin wurin shakatawa tun zamanin Romawa. [1] [2]
Beni Otsmane | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Tunisiya | |||
Governorate of Tunisia (en) | Nabeul Governorate (en) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 106 m |
Sunan ya samo asali ne daga kabilar Bani 'Uthman wadda a al'adance suke zaune a yankin. [3]
Nassoshi
gyara sashe- ↑ Beni Otsmane: Tunisia, National Geospatial-Intelligence Agency, Bethesda, MD, USA.
- ↑ Beni Otsmane Tunisia, North Africa.
- ↑ Banī ‘Uthmān, at Geoview.info.