Begel wani nau’in kayan kiɗan hausawa ne, da ake yi da itace a masa baki mai fadi a rufe da fata ko tantani sannan a daure da tsarkiya. Makada game gari suka fi amfani da gangar begel.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.