Benares fim ne na Mauritius wanda Barlen Pyamootoo ya ba da umarni kuma ya rubuta, an saki fim din a ranar 29 ga watan Maris 2006 (Faransa). Tare da fim ɗin, Pyamootoo ya zama ɗan fim ɗin Mauritius na farko da ya yi amfani da Creole na Mauritius a cikin fim.

Benares (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2005
Characteristics
External links

Wasu samari biyu da suka zagaye ƙasar Mauritius inda suka haɗu da wasu mata biyu masu ban sha'awa waɗanda suka nishadantar da su.[1][2][3]

Yan wasan shirin

gyara sashe
  • Barlen Pyamootoo
  • Danielle Dalbert
  • Sandra Faro
  • Davidsen Kamanah
  • Kristeven Mootien
  • Vanessa Li Lun Yuk

Manazarta

gyara sashe
  1. Benares (2006) (in Turanci), retrieved 2019-11-03
  2. "Bénarès (2005)". en.unifrance.org (in Turanci). Retrieved 2019-11-03.
  3. "Benares Film". Website of marcelluskua! (in Turanci). 2012-12-13. Archived from the original on 2019-11-03. Retrieved 2019-11-03.