Ben Ghachem Badia
Ben Ghacjem Badia an haife ta a shekara 1944, a kasar Tunisia. Ta kasance Mai ilimin tattalin arziki kasa ce.[1]
Karatu da aiki
gyara sasheTayi ilimi a fannin Tattalin arziki a (Licence en Sciences Economiques, Diplôme d'Etudes Supérieures en Sciences Economiques), ta Fara aiki a matsayin babban malama a Faculty of Law and Economics, Jamia na Tunisiya.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)