Bello Dan Maliki (an haife shi a shekara ta 1887, ya rasu kuma a cikin shekara ta 1926) shine sarki na 8 na Etsu Nupe na Nupe daga shekara ta 1916 zuwa shekara ta1926.[1]

Bello dan Maliki
Rayuwa
Haihuwa 1887
Mutuwa 1926
Sana'a

A shekara ta 1918 shi ne sarki na farko da ya sayi mota kasancewar a lokacin ba a gina titin Bida ba kuma dukkanin al'umman Kasar Nijeriya da masarautar sun amfana da motar.

Ya kasance daga gidan sarautar Usman Zaki na daular Fulani Nupe.

Kara karantawa

gyara sashe
  • Nupe da akidarsu, Sir Nigfred, cibiyar koyar da ilimin harshe ta Jamus, Jamus. 1957

Manazarta

gyara sashe
  1. Bello dan Maliki." Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta. 17 Mar 2021, 18:02 UTC. 22 Oktoba 2021, 16:28 https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Bello_dan_Maliki&oldid=80263