Bekeh Ukelina
Bekeh Utietiang Ukelina masanin tarihin ci gaban Afirka ne.Shi abokin farfesa ne na Tarihi da Nazarin Afirka a Jami'ar Jihar New York,Cortland,inda kuma shi ne darektan Cibiyar Nazarin Jinsi da Al'adu.
Bekeh Ukelina | |
---|---|
Rayuwa | |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Masanin tarihi da university teacher (en) |
Shi ne mawallafin littafin The Second Colonial Occupation:Development Planning,Agriculture, and Legacies of British Rule in Nigeria. [1] [2] [3]