Baoding
Baoding (lafazi : /baoding/) birni ne, da ke a ƙasar Sin. Baoding yana da yawan jama'a 2,806,857, bisa ga jimillar 2010. An gina birnin Baoding a karni na biyu kafin haifuwan annabi Issa.
Baoding | |||||
---|---|---|---|---|---|
保定 (zh) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Sin | ||||
Province of China (en) | Hebei (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 11,273,644 (2010) | ||||
• Yawan mutane | 508.17 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 22,184.95 km² | ||||
Altitude (en) | 25 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Shijiazhuang Hengshui (en) Cangzhou (en) Langfang (en) Zhangjiakou Xinzhou Beijing Shanxi (en) Datong (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 071000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+08:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 0312 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | baoding.gov.cn |
Hotuna
gyara sashe-
Zhili Courthouse, Baoding
-
Zhili Shangshufang, Baoding.
-
Makarantar Harsunan Waje na Hebei Baoding
-
Wurin shakatawa na Boading
-
Titin Yuhu, Baoding
-
Birnin Baoding
-
Baoding Old quarter
-
Baoding Hebei, PR China
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.