Behdaq
Behdaq ( Persian, shima Romanized ne kamar Behdāq ; wanda aka fi sani da Nūr Alahī, Nūrallāhī, da Nūr Ilāhi ) wani ƙauye ne a cikin Gundumar Honam, a cikin Gundumar Selseleh ta lardin Lorestan, a Kasar Iran . A ƙidayar jama'a ta shekara ta 2006, an bada rahotan cewa yawan jama'ar kauyen yakai kimanin mutum 211, a cikin iyalai 42.
Behdaq | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Iran | |||
Province of Iran (en) | Lorestan Province (en) | |||
County of Iran (en) | Selseleh County (en) | |||
District of Iran (en) | Central District (en) | |||
Rural district of Iran (en) | Honam Rural District (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.