Banyarwanda
Banyarwanda kabila ce karama wanda ke a kasar Kongo da Tanzaniya Kodayake kabilanci na Burundi yayi kama da na Rwanda, Banyarwanda wani sabon ra'ayi ne na siyasa da aka yi amfani da shi kawai a Rwanda tun daga shekarun 1990s don rage rarrabuwar kabilanci a cikin kasar bayan Yaƙin basasar Rwanda da kisan kare dangi na Rwanda na 1994.
Jimlar yawan jama'a | |
---|---|
13,500,000 | |
Yankuna masu yawan jama'a | |
Ruwanda, Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango da Uganda | |
Addini | |
Kiristanci | |
Kabilu masu alaƙa | |
Barundi (en) |
A cikin shekarun 1930 hukumomin mulkin mallaka na Belgium, waɗanda ke kula da Kongo, Rwanda da Burundi a lokacin, sun aiwatar da shirye-shirye don ƙarfafa yawancin Banyarwanda su yi hijira zuwa Belgian Congo daga Rwanda da Burundi. Yawan mutanen Banyarwanda ya karu daga baya ta hanyar adadi mai yawa da ke tserewa daga tashin hankali a cikin waɗannan ƙasashe biyu musamman a cikin shekarun 1960 da 1990.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.