Bankin Union Bank Plc. An kafa shi a cikin shekarar ta alif dubu daya da dari tara da shaba kwai (1917) inda daga baya aka jera shi acikin kasuwar hada hadar hannayen jari ta Najeriya a shekarar ta alif 1971, Union Bank of Nigeria Plc.

Bankin Union ta Najeriya

A karshen shekarar (2012), aka nada sabon kwamitin Daraktoci da kungiyar Gudanar da Zartarwa ga bankin Union sannan a shekarar (2014) bankin ya fara aiwatar da shirin canji don sake tabbatar da shi a matsayin babban mai ba da gudummawa ga ayyukan samar da kudade masu inganci a kasar Najeriya.[1]

Bankin a halin yanzu yana ba da sabis na banki daban-daban ga kowane mutum da kuma abokan cinikayar kamfanoni, Sunan tanadi da sabis na asusun ajiyar ko canja kuɗi Naira zuwa kudin kasashen waje. Babban bankin Najeriya ya ba Union bank daman yi amfani da ATM, POS da banki wayar hannu.

Bankin amintacce ne kuma sananne ne a Najeriya, yana da yawan cibiyoyin sadarwa kusan darin uku (300) fadin kasar Najeriya.

Duba Kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-07-13. Retrieved 2019-09-08.