Bandung
Bandung, a tsibirin Java, babban birnin yankin Yammacin Java ce, a kasar Indonesiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, jimilar mutane 2,575,478. An gina birnin Bandung a karni na sha biyar bayan haifuwan annabi Issa.
Bandung | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Kirari | «Gemah Ripah Wibawa Mukti» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Indonesiya | ||||
Province of Indonesia (en) | West Java (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,875,673 (2010) | ||||
• Yawan mutane | 17,117.1 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 168 km² | ||||
Altitude (en) | 768 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 25 Satumba 1810 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Yana Mulyana (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 40111–40973 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+07:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 022 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | bandung.go.id |
Hotuna
gyara sashe-
Birnin Bandung
-
Laburare na Jam'iyar Telkom, Bandung
-
Bandung City West Java, Indonesia
-
Bandungm
-
Birnin Bandungm
-
Bandungm
-
Cibaduyut, Bandungm
-
Collectie Tropenmuseum Moskee in Bandung