Bandile Shandu
Bandile Shandu (an haife shi a ranar 19 ga watan Janairu 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga kulob din Orlando Pirates na Afirka ta Kudu. [1]
Bandile Shandu | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Pietermaritzburg (en) , 19 ga Janairu, 1995 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Aikin kulob/Ƙungiya
gyara sasheAn haife shi a Pietermaritzburg.[2]
An fara kiran shi zuwa tawagar ranar wasa a Maritzburg United a watan Disamba 2012 yana da shekaru 17 a lokacin da yake halartar Kwalejin Maritzburg.[3] Ya buga wasansa na farko a kulob din a wasan da suka tashi 0-0 da AmaZulu a watan Fabrairun 2013.[4] Ya bar kungiyar a karshen kwantiraginsa a ranar 30 ga watan Yuni 2021. [5]
A cikin watan Yulin 2021, Shandu ya shiga kulob ɗin Orlando Pirates akan kwangilar shekaru uku. [6]
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheYa wakilci Afrika ta Kudu a matakin 'yan kasa da shekaru 20.[7]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Bandile Shandu at Soccerway
- ↑ Hadebe, Sazi (12 December 2019). "Shandu lookingnforward to lifting cup with United". The Sowetan. Retrieved 4 October 2020.
- ↑ Peters, Carl (13 February 2013). "Rosslee still waiting for a victory". Daily News. Retrieved 4 October 2020–via pressreader.com.
- ↑ Burnard, Lloyd (9 May 2014). "United's Shandu called for SA U20s". The Witness. Retrieved 4 October 2020 – via pressreader.com.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-02-25. Retrieved 2022-06-08.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-02-25. Retrieved 2022-06-08.
- ↑ SA U20 through to third round of qualifiers". SAFA.net. 25 May 2014. Retrieved 4 October 2020.