Bamou fim ne da aka shirya shi a shekarar 1983 na Morocco wanda Driss Mini ya ba da umarni.[1][2][3][4][5]

Bamou
Asali
Lokacin bugawa 1983
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Moroko
Characteristics
Direction and screenplay
Darekta Driss Mrini
Marubin wasannin kwaykwayo Hassan Al-Jundi
'yan wasa
Samar
Editan fim Lahcen Khabbaz (en) Fassara
Director of photography (en) Fassara Mohammed Kortbi (en) Fassara
External links

Takaitaccen bayani

gyara sashe

Fim din yana ba da labarin soyayya a tsakanin ma'aurata biyu da ke gwagwarmaya da mamayar ƙasashen waje.[6]

'Yan wasa

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Films | Africultures : Bamou". Africultures (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
  2. ":: CENTRE CINEMATOGRAPHIQUE MAROCAIN ::". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-15.
  3. "FILMEXPORT.MA - long métrage, Bamou". FILMEXPORT.MA (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
  4. Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.
  5. "Africiné - Bamou". Africiné (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
  6. Armes, Roy (2005). Postcolonial Images: Studies in North African Film (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-21744-8.