Bakana gari ne, a Nijeriya. Yana daya daga cikin manyan garuruwan mutanen kalabari, dake cikin karamar hukumar Degema ta jihar Ribas.