Bahir Nayaya
'Bashir Nayaya jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood ya dade yana fim a masana'antar Yana taka rawa a matsayin UBA a masana'antar. Ya fito a shahararren fim din Nan na Tashar Arewa 24 Mai suna KWANA CASA'IN inda ya fito a suna malam nura baban safara,u, fim din ya Kara haskaka [1]shi a idon duniya.[2]
Takaitaccen Tarihin Sa
gyara sasheBashir Nayya jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud an haife shi a ranar 4 ga watan fabrairu shekarar alif dari tara da sittin da takwas (1968A.C) a jihar Kano. Ya fara fim Yana da shekaru 40, ya fara a shekarar 2008 tun daga Nan yake aktin a matsayin UBA. Kafin kanniwud shi Dan kasuwa ne Amma Sha,awan sa da masana antar yasa ya shigo ya bar kasuwancin. Farkon fim dinsa shine fim Mai [3]suna"Dijangala" Wanda akayi a shekarar 2008.[4]
Fina finan sa.
- Dijangala(2008)
- HUBBI(2012)
- Dan baba(2009)
- Gabar cikin Gida(2013)
- Rai dangin goro(2013)
- Sarki jatau(2013)
- Bana bakwai(2008)
- Yancin(2015)
- Mijin yarinya[5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.bbc.com/hausa/media-57582085
- ↑ https://www.nollywire.com/names/bashir-nayaya/
- ↑ https://www.nollywire.com/names/bashir-nayaya/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-31. Retrieved 2023-07-31.
- ↑ https://networthpost.org/net-worth/bashir-nayaya-net-worth/