Bahaya shine karshen aiki na sarrafa abinci, inda halitta ke fitar da abunda baida amfani na saura daga abinci ko abun sha, walau mai karfi, mara karfi ko ruwa-ruwa daga inda abincin ya sarrafu daga ciki sannan yabiyo ta tsuliya.

Yan'adam na fitar da datti a lokuta daban-daban daga yan'adadi a yini zuwa sau da dama a mako.

AnazarciGyara

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.