Mohammad Bagus Nirwanto (an haife shi a ranar 3 ga watan Mayu shekarar 1993) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Indonesiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na dama a ƙungiyar liga 2 Maluku Utara United .

Bagus Nirwanto
Rayuwa
Haihuwa Sidoarjo (en) Fassara, 3 Mayu 1993 (30 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
PSS Sleman (en) Fassara-
 

Girmamawa gyara sashe

Kulob gyara sashe

PSCS Cilacap

  • Gasar ƙwallon ƙafa ta Indonesia B : 2016

PSS Sleman

  • Laliga 2 : 2018
  • Kofin Menpora Wuri na uku: 2021

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe