Bagaruwa
Bagaruwa wata bishiya ce wacce take da ƴa'ƴa ana samun ta a daji kuma ana haɗa magunguna da ita sosai kamar haka maganin tsutsar ciki, maganin warin jiki, da sauransu. mu magunguna da suka shafi ɓangaren ƴan'uwa mata da maza haka kuma tana maganin jan ido.[1]
Bagaruwa | |
---|---|
![]() | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Fabales (en) ![]() |
Dangi | Fabaceae (en) ![]() |
Subfamily | Mimosoideae (en) ![]() |
genus (en) ![]() | Acacia Mill., 1754
|
General information | |
Tsatso |
acacia wood (en) ![]() |
ManazartaGyara
- ↑ Nura Bala, Abubakar (13 April 2019). "Lafiya uwar jiki: Amfanin Bagaruwa 10 a jikin dan Adam". legit.hausa.ng. Retrieved 27 June 2021.