Badreddine Benachour (an haife shi a shekara ta alif ɗari tara da casa'in da huɗu 1994) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Morocco a halin yanzu yana taka leda a Ittihad Tanger a matsayin mai tsaron gida . [1] [2]

Badreddine Benachour
Rayuwa
Haihuwa Casablanca, 8 Satumba 1994 (29 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Wydad AC-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Girmamawa gyara sashe

Mutum

  • Gasar Toulon Mafi Golan Gola: 2015

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • "CAF - Competitions - 20th Edition of CAF Champions League - Team Details - Player Details". Cafonline.com. 1994-09-08. Retrieved 2017-01-09.
  1. "B. BENACHOUR".
  2. "بدر الدين بن عاشور".