Badarawa wani yanki ne dake cikin garin kaduna a karkashin karamar hukumar kaduna ta arewa.[1] [2][3][4][5][6][7]Garin Ya yi iyaka da Unguwan Sarki, Unguwan Dosa, Malali da kuma Nigerian Defence Academy, Kaduna.

Yan kwallo a garin
badarawa

Wuraren yanki

gyara sashe

Ya ƙunshi wasu ƙananan garuruwa waɗanda su ne: Kwaru (Kwaru majalisa da kwarun Ajilo), Malali (Ƙauyen Malali da kuma Malali G.R.A) Majalisa, Unguwan Yero, Unguwan Shekara, Unguwan Gado da Unguwan mai samari.[8] Badarawa gaba daya ta kasu gida biyu: kauyen Badarawa da Badarawa G.R.A[9][10].

Gwamnati da masu mulki

gyara sashe

Tana da shugabanni biyu ne kawai, basaraken gargajiya mai suna Mai-Anguwa ko Hakimin gundumar da aka fi sani da Sarkin Badarawa da kuma shugaban Zabe da ake kira Kansila.

Lafiya da ilimi

gyara sashe

Garin yana da makarantar firamare ta gwamnati L.E.A mai suna L.E.A Badarawa inda mutanen wurin ke karatun ilimin Yammacin duniya.[11] [12][13][14][15]Suna kuma da kiwon lafiya na farko.[16]

Fitattun mutane

gyara sashe
  • Rtd General marigayi Alh:Mohammed Inuwa Wushishi
  • Tsohon Sanata Marigayi Alh Yusa'u Muhammad Anka
  • Yakubu Ibrahim Omar (Sarkin Alhazan Zazzau)
  • Maj Gen Abdulmalik Jibril (rtd)wanda yataso ne a badarawa kwanan bola, wanda yanzu haka gidanshi yana layin nagogo(road) shine ADC General Sani Abacha GCFR.

Mahada n Wa. je

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. https://www.citydir.org/NG/Kaduna/Kaduna-North/Badarawa/?amp&ved=2ahUKEwjd4bvBm6jmAhUJYcAKHXRZCZMQFjAPegQIBhAB&usg=AOvVaw1aSrZnfH6n9bFYYY2DTDg_&ampcf=1
  2. http://ng.geoview.info/badarawa_main_road,39041522w
  3. https://www.google.com/maps?q=Kaduna&ftid=0x11b2b5691fd9f6a1:0x9c35add19657c14e&hl=en&gl=us&shorturl=1
  4. https://web.archive.org/web/20191215100741/https://energy.kdsg.gov.ng/%3Fportfolio_page%3Dbadarawa-phc/
  5. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-12-23. Retrieved 2024-03-03.
  6. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-12-23. Retrieved 2024-03-03.
  7. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-12-23. Retrieved 2024-03-03.
  8. https://m.vconnect.com/getdirection?bizid=359757&ved=2ahukewjd4bvbm6jmahujycakhxrzczmqfjasegqicrah&usg=aovvaw22nbmbdmiifyrvcpnbzwl4[permanent dead link]
  9. https://web.archive.org/web/20091007011423/http://www.nipost.gov.ng/PostCode.aspx
  10. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-12-14. Retrieved 2024-03-03.
  11. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-12-14. Retrieved 2024-03-03.
  12. https://www.bbc.com/hausa/news/story/2010/03/100317_kdprimaryschool_gallery.shtml
  13. https://twitter.com/hashtag/kadunaatwork?lang=en&ved=2ahUKEwjOw7OuqsvmAhW-RxUIHafwBHEQFjAhegQICxAB&usg=AOvVaw04i_sYMyZBq5eZLiQmeitF
  14. https://www.pressreader.com/nigeria/thisday/20170413/281986082422167&ved=2ahUKEwjOw7OuqsvmAhW-RxUIHafwBHEQFjAfegQIARAB&usg=AOvVaw0opVeG6qzGklNMBHvD3dCr
  15. https://newsexpressngr.com/news/14319-El-Rufai-launches-Keep-Kaduna-Clean-campaign&ved=2ahUKEwj_ksXZrcvmAhWysHEKHV5SA2IQFjANegQICBAC&usg=AOvVaw2ij2azsY1O_hYjigGNRzuA[permanent dead link]
  16. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-03-30. Retrieved 2024-03-03.