Badar

Yakin farko a musulunci (Badar)

Badar Shine Yaki na farko da Annabi Muhammad S.A.W da Sahabbansa suka fari a tarihin Musulunci, duk wadanda suka halacci yakin an gafarta musu. Musulmai a yakin suna da karanci su kusan 300 da wani abu, amman suka yi galaba akan kafirai.

Infotaula d'esdevenimentBadar
Muhammad at Badr.jpg
 23°44′00″N 38°46′00″E / 23.733333333333°N 38.766666666667°E / 23.733333333333; 38.766666666667
Iri faɗa
Bangare na Musulmi
Kwanan watan kalanda 13 ga Maris, 624 (Gregorian)
Wuri Badr (en) Fassara

ManazartaGyara