Babban Masallacin 1 ga Nuwamba na 1954

Babban Masallacin 1 Ga Nuwambar shekarar 1954 (Larabci: المسجد الكبير 1 نوفمبر 1954) masallaci ne a cikin garin Batna, Algeria.[1]

Babban Masallacin 1 ga Nuwamba na 1954
المسجد الكبير 1 نوفمبر 1954
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaAljeriya
Province of Algeria (en) FassaraBatna Province (en) Fassara
District of Algeria (en) FassaraBatna District (en) Fassara
Commune of Algeria (en) FassaraBatna (en) Fassara
Coordinates 35°33′N 6°10′E / 35.55°N 6.17°E / 35.55; 6.17
Map
History and use
Opening1982
Addini Musulunci

Ginin masallacin ya faro ne a shekarar 1980.[2] An gina shi ne don girka addinin Musulunci. An kammala shi a shekarar 2003.

Masallacin yana kan titin da ya hada da garin Biskra, ina da yanki mai girman murabba'in mita 42,000 tare da iyakar damar daukar masu bauta 30,000.[1][2]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 فكرة انشاء المسجد Archived 2010-10-30 at the Wayback Machine Zegina. Retrieved January 6, 2018.
  2. 2.0 2.1 (in French)La mosquée 1er-November-54, un monument religieux et architectural 30.08.2009, Retrieved 02.11.2011