Babacar Diop (Dan wasan kwallon kafa na Mauritania)

Babacar Diop[1] ( Larabci : بابكر ديوب; An haife shi 17 ga Satumbar 1995),[2] ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Mauritaniya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar Super D1 Nouadhibou da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Mauritania .[3]

Babacar Diop (Dan wasan kwallon kafa na Mauritania)
Rayuwa
Haihuwa Ksar (en) Fassara, 17 Satumba 1995 (29 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
babacar diop
babacar
Babacar Diop (Dan wasan kwallon kafa na Mauritania)

Manazarta

gyara sashe
  1. "FIFA Arab Cup Qatar 2021: List of players: Mauritania" (PDF). FIFA. 4 December 2021. p. 7. Retrieved 13 December 2022.
  2. "Babacar Diop". PlaymakerStats. Retrieved 18 July 2021.
  3. "BABACAR DIOP" (in Faransanci). Football Federation of the Islamic Republic of Mauritania. Retrieved 18 July 2021.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe