BOULARES Habib
Boulares Habib (An haife shi a shekara 1933) a kasar Tunisia.
Karatu da Aiki
gyara sasheUniversity of Strasbourg, France (Diploma in Journalism), shugaba a Ministry of Culture and Information 1970-71, dan kungiyar Parliament 1981-86, ambassador na Egypt a shekarar 1987-88, yayi minister na Culture, Juli 1988-March 1990, yayi minister mai bada shawara na musamman ga shugaban kasa March-September 1990, aka bashi minister na Foreign Affairs a satimba 1990.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. pp: 40|edition= has extra text (help)