Azia
Gari ne a yankin Ihiala Najeriya
Aziya gari ne, da ke a gundumar Ihiala a ƙasar Nijeriya.[1] Ana kiran ta da sunan Azia Alamatugiugele wacce ta kafa matsugunin a shekara ta 500 AD.[2]
Azia | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.