Ayodeji Karim
Ayodeji Ismail Karim an haife shi a watan Disamba 18, 1970 shine manajan darakta/CEO na Costain West Africa Plc
Tarihi
gyara sasheYa yi karatun firamare a St George's Boys School Falomo, Ikoyi, Legas sannan ya yi sakandare a Metropolitan College, Isolo kafin ya wuce South Thames College, Wandsworth, Landan inda ya samu takardar shaidar kammala Diploma a fannin Electro/Mechanical Sciences. Har ila yau, yana da digiri a cikin Bachelor of Materials Engineering da Engineering Design / Manufacturing duka daga Jami'ar Wales, Swansea, Birtaniya.