Autostrada A11 (Italy)
Autostrada A11 ya kasan ce wanda aka fi sani da Firenze - Mare, babbar hanyar Italia ce wacce ta haɗa Florence da Pisa . A lissafi shine babbar hanyar Italia ta biyu mafi tsufa, wacce aka gina a lokacin mulkin Fasist. Autostrada A11 ana sarrafa shi a halin yanzu ta Autostrade per l'Italia .
Autostrada A11 (Italy) | |
---|---|
controlled-access highway (en) | |
Bayanai | |
Sadarwar sufuri | Autostrade in Italy (en) |
Farawa | 1933 |
Ƙasa | Italiya |
Terminus location (en) | Pisa (en) da Florence (en) |
Kiyaye ta | Autostrade per l'Italia (en) |
Road number (en) | A11 |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Italiya |
Region of Italy (en) | Tuscany (en) |