Auren dole
Auren dole ko Auren Tilas, dai wata tsohuwar al'ada ce da akan, aurawa budurwa wanda bata so duk da wani lokacin suma mazan akan masu auren dole ta hanyar aura masu matan da basu so, to amman hakan sau, da yawa yafi faruwa ga mata.
Auren dole | |
---|---|
type of marriage (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Aure da offense against personal freedom (en) |
Babban tsarin rubutu | Strafgesetzbuch (en) |
Has characteristic (en) | coercion (en) |
Relates to sustainable development goal, target or indicator (en) | Target 5.3 of the Sustainable Development Goals (en) |
Matsalolin Auren dole
gyara sasheAuren dole dai na haifar da matsaloli da dama a cikin rayuwar ma'aurata inda wani lokacin har akan samu rasa rayuka a tsakanin ma'auratan
Abinda ke kawo Auren dole
gyara sasheCikin abubuwan da ke kawo auren dole akwai 1. Ƙwadayi 2. Talauci 3. San abun duniya Da dai sauran su[1]
Hotuna
gyara sashe-
Yara da suka tsere don tsoron yi musu auren Dole
-
Jama'a na kallon wani shiri game da Auren Dole