Audrey Labeau
Audrey Labeau (an haife ta ranar 14 ga watan Fabrairun 1985) ƴar ƙasar Faransa ce mai nutsewa. Ta yi gasar tseren mita 10 a gasar Olympics ta bazarar 2008 da kuma a gasar dandali na mita 10 a gasar Olympics ta bazarar 2012. [1]
Audrey Labeau | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | mace |
Ƙasar asali | Faransa |
Country for sport (en) | Faransa |
Sunan asali | Audrey Labeau |
Suna | Audrey |
Sunan dangi | Labeau |
Shekarun haihuwa | 14 ga Faburairu, 1985 |
Wurin haihuwa | Saint-Germain-en-Laye (en) |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | competitive diver (en) da swimmer (en) |
Wasa | ninƙaya da diving (en) |
Participant in (en) | 2008 Summer Olympics (en) da 2012 Summer Olympics (en) |