Atila
Atila, a matsayin sunan da aka ba shina yanka, wata hanyar rubuta sunar itace Attila, mai mulkin karni na biyar na garin Huns. Yana iya kuma koma zuwa:
Atila | |
---|---|
Wikimedia disambiguation page (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Mutanenshi
gyara sashe- Rubutun Attila (suna) cikin Baturke, Sifen, Serbian (Serbian Cyrillic : Атила) da Átila a yaren Portuguese
- Atila Turan (an haife shi a shekar ta 1992) shi ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Turkiyya wanda a halin yanzu yake samun matsayi a kulob din Stade de Reims na Faransa.
- Átila Abreu (an haife shi a shekara ta 1987), direban tseren Brazil
- Atila Huseyin, Mawaƙin Jazz na Burtaniya, asalin ƙasar Cyprus
- Atila Kasaš (an haife shi a shekara ta 1968), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Serbia ɗan asalin ƙasar Hungary ne
Sauran amfani
gyara sashe- Atila, wasan Mutanen Espanya na shekarar 1876 na Enrique Gaspar
- Atila (band), ƙungiyar Mutanen Espanya
- Atila, sunan barkwanci ga cibiyar tsare mutanen Argentina Mansión Seré
Duba kuma
gyara sashe- Attila (406-453), mai mulkin Hun
- ATILA, Ƙa'idar bincike mai iyaka
- Atilla (rashin fahimta)
This disambiguation page lists articles associated with the same title. If an internal link led you here, you may wish to change the link to point directly to the intended article. |