Athumani Miraji Madenge (an haife shi a ranar 29 ga watan Oktoba shekara ta 1993) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Tanzaniya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga kulob din Simba na Tanzaniya da kuma tawagar ƙasar Tanzaniya.

Athumani Miraji
Rayuwa
Haihuwa Tanzaniya, 29 Oktoba 1993 (31 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Madenge ya buga wasansa na farko na duniya a Tanzaniya a ranar 14 ga watan Oktoba a shekara ta, 2019, [1] a wasan sada zumunci da Rwanda.[2] Ya halarci gasar neman cancantar shiga gasar cin kofin kasashen Afirka a shekarar, 2020 da Sudan, inda ya taimaka wa kungiyarsa ta samu tikitin zuwa gasar karshe.[3] Madenge ya buga wasanni uku a gasar cin kofin CECAFA ta shekarar, 2019, [1] tare da Tanzaniya ta kare a matsayi na hudu.[4]

Girmamawa

gyara sashe

Simba[5][6]

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Athumani Miraji". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 7 January 2021.
  2. Strack-Zimmermann, Benjamin. "Rwanda vs. Tanzania (0:0)" . www.national-football-teams.com . Retrieved 7 January 2021.
  3. Strack-Zimmermann, Benjamin. "Sudan vs. Tanzania (1:2)" . www.national-football-teams.com . Retrieved 7 January 2021.
  4. Strack-Zimmermann, Benjamin. "CECAFA Cup (2019) | Final Tournament | 3rd Place" . www.national-football-teams.com . Retrieved 7 January 2021.
  5. "Tanzania - List of Champions" . RSSSF. Retrieved 31 December 2020.
  6. "Tanzania - List of Cup Winners" . RSSSF. Retrieved 31 December 2020.