Astou Sy (an haife ta a ranar 11 ga watan Disamba na shekara ta 1986) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Senegal wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga AS Dakar Sacré Cœur da ƙungiyar mata ta Senegal .

Astou Sy
Rayuwa
Haihuwa 11 Disamba 1986 (37 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Sy ta buga wa Senegal a babban matakin a lokacin gasar cin kofin mata ta Afirka ta 2018.[1]

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "Competitions - 11th Edition Women AFCON- GHANA 2018 - Match Details". CAF. Retrieved 9 August 2020.