Asma Ghanem (Arabic; an haife ta a shekara ta 1991)ko Asma Ghanem Miller, 'yar asalin Siriya ce mai zane-zane,mai daukar hoto,kuma mawaƙa na gwaji.An fi saninta da gajeren fim dinta,Wall Piano (2020).[1][2]

Rayuwa da aiki

gyara sashe

An haifi Asma Ghanem a shekara ta 1991 a Damascus,[3]kuma ta girma a sansanin 'yan gudun hijira tare da iyalinta.Ghanem ta kammala karatu daga Kwalejin Fasaha ta Duniya ta Palestine - IAAP (Ramallah,Falasdinu)kuma ta sami Master of Fine Arts (MFA)daga ISDAT ko École des beaux-arts de Toulouse(Faransa).[1][2][4]

Ghanem ta fara aikinta tana aiki a kan aikin kiɗa na gwaji da ake kira Shams Asma(شمس أسمى). [5]Game da wannan, ta ce:

  1. 1.0 1.1 "Asma Ghanem". Festival Scope Pro. Archived from the original on 5 January 2023. Retrieved 19 June 2022. Cite error: Invalid <ref> tag; name "fs" defined multiple times with different content
  2. 2.0 2.1 "Asama Ghanem". Zawyeh Gallery. 29 January 2021. Archived from the original on 23 March 2023. Retrieved 19 June 2022. Cite error: Invalid <ref> tag; name "Za" defined multiple times with different content
  3. Doran, John (27 June 2014). "The playlist: Middle Eastern and North African music". The Guardian. Archived from the original on 5 January 2023. Retrieved 19 June 2022.
  4. "Asma Ghanem". One Beat. 2017. Archived from the original on 5 January 2023. Retrieved 19 June 2022.
  5. "Palestinian artist Shams Asma connects life under occupation with experimental sound". Arab America. 28 February 2015. Archived from the original on 5 January 2023. Retrieved 19 June 2022.