Asma,u Wakili
Asma'u Wakili, jaruma ce a masana,antar fim ta Hausa wato masana'antar Kannywood tafi fitowa a Wakokin Hausa, kyakkyawar bafullata nace, tana fitowa a Wakoki da dama sababbin Wakokin masu Daɗi, kamar Wakokin Abdullahi Amdaz, da Kuma Wakokin Umar m shareef, Wakokin sabbin mawaka duk ta na hawa Kai.