Asky kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Lomé, a ƙasar Togo. An kafa kamfanin a shekarar 2007. Yana da jiragen sama takwas, daga kamfanonin Boeing da Bombardier.

Asky
KP - SKK

Bayanai
Iri kamfanin zirga-zirgar jirgin sama
Ƙasa Togo
Mulki
Hedkwata Lomé
Tarihi
Ƙirƙira 2008

flyasky.com

Tambarin kamfanin