Ashana dai wata abu ce da ake amfani da ita wajen kunna wuta ko ƙyasta wuta, kuma Ashana abu ce da zamani ya kawo ta domin da ba da ita ake amfani ba, ana amfani da duwatsu ne wajen kunna wuta daga ƙarshe aka samu cigaba na samun Ashana.[1]

Ashana
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na kayan aiki da fire-making tool (en) Fassara
Amfani firelighting (en) Fassara
ashar vulgan
Ashana
Wutar ashana
Itacen da akeyin ashana
Itacen da ake ashana
Yanda ake kirkiran ashana

Manazarta gyara sashe

  1. https://news.china.com.au/ha/2015/09/Kuna-son-IKEA-sosai-..-Shin-kuna-yin-tarihin-labarin-wanda-ya-kafa-IKEA%3F-Shekaru-5-da-haihuwa/amp/[permanent dead link]