Asha Djafari (an Haife ta a ranar 10 ga watan Yuli 1998)[1] 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar ƙasar Burundi wacce ke taka leda a matsayin 'yar wasan tsakiya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Tanzaniya ta Simba Queens kuma ita ce kyaftin ta ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Burundi.[2]

Asha Djafari
Rayuwa
Haihuwa 10 ga Yuli, 1998 (25 shekaru)
ƙasa Burundi
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. Asha Djafari at Soccerway
  2. "Asha Djafari". Global Sports Archive. Retrieved 23 February 2022.