Ash-Shu'ara
Ash-Shu'ara[1] Ash-Shu'ara' (Larabci: الشعراء, 'ash-shu'arā'; ma'ana: Mawaƙa) ita ce sura ta 26 (sūrah) na Alqur’ani mai ayoyi 227 (āyāt). Yawancin wadannan ayoyi gajeru ne. Sunan wannan babin daga kalmar Ash-Shu'ara a cikin aya ta 224. Kuma ita ce surar Makka mafi tsawo bisa adadin ayoyi.
Ash-Shu'ara | |
---|---|
Surah | |
Bayanai | |
Bangare na | Al Kur'ani |
Suna a harshen gida | الشعراء |
Suna a Kana | しじんたち |
Suna saboda | maiwaƙe |
Akwai nau'insa ko fassara | 26. The Poets (en) da Q31204683 |
Harshen aiki ko suna | Larabci |
Full work available at URL (en) | quran.com… |
Has characteristic (en) | Surorin Makka |
Babin ya yi magana game da annabawa daban-daban da kabilunsu, da yadda aka halaka kafirai bayan sun yi wa annabawa barazana da kisa. Yana kuma magana akan Rahamar Allah. Wannan surar ta fara da labarin Annabi Musa AS, sai na Annabi Ibrahim AS.