Arinzo (fim)
Arinzo fim ne na shekarar 2013 na Najeriya wanda Iyabo Ojo ya shirya. ’Yan wasan masana'antar Ghollywood da Nollywood ne suka fito a cikin fim din, kuma an dauki shirin fim din a Ghana da Najeriya.
Takaitaccen bayani
gyara sasheFim din ya shafi wasu ’yan’uwa mata guda biyu wadanda dangantakarsu ta Yi tsami, kasancewar wata ‘yar’uwar ‘yar sanda ce, yayin da dayar kuma tana aikata fashi. A tsawon lokacin fim din, 'yan'uwa mata sun zama abokan gaba saboda mabanbantan tsarin rayuwarsu a rayuwa.
Yan wasan shirin
gyara sashe- Vivienne Achor
- Blankson
- Ekson Smith Asante
- Anthar Laniyan
- Femi Branch
- Yinka Quadri
- Muka Ray
- Ayo Mogaji
- Bukky Wright
- Doris Simeon
- Iyabo Ojo[1][2]
Kyauta
gyara sasheAn zabi Iyabo Ojo ne don kyautar YMAA a matsayin babbar jaruma a shirin.[3][4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Actress Iyabo Ojo steps up, moves into palatial residence". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-08-15. Archived from the original on 2022-07-29. Retrieved 2022-07-29.
- ↑ Orenuga, Adenike (2014-01-24). "Iyabo Ojo set to drop estranged husband's name". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-07-29.
- ↑ "Dailytrust News, Sports and Business, Politics | Dailytrust". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2022-07-29.
- ↑ Ayobami, Abimbola (2013-05-27). "Top Yoruba actors' battle to win at the Yoruba Movie Academy Awards". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-07-29.