Arab Blues (Faransa Un divan à lit. couch in Tunis') fim ne na wasan kwaikwayo na Faransa da Tunisia da aka shirya shi a shekarar 2019 wanda Manele Labidi Labbé ya jagoranta a farkon fitowar sa.[1][2] An nuna shi a cikin sashin Venice Days a bikin fina-finai na Venice na 2019[3] sannan kuma a cikin sashen fina-finai na duniya na zamani a bikin fim na Toronto na 2019.[4][5] Fim ɗin game da wani masanin ilimin halayya ɗan ƙasar Tunisia Selma ne wanda, bayan ya yi karatu a birnin Paris, ya koma Tunisia don bude aikin halayyar mutum.

Arab Blues
Asali
Lokacin bugawa 2019
Asalin suna Un divan à Tunis
Asalin harshe Faransanci
Ƙasar asali Faransa da Tunisiya
Characteristics
Genre (en) Fassara comedy film (en) Fassara
During 88 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Manele Labidi (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Manele Labidi (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Editan fim Yorgos Lamprinos (en) Fassara
Director of photography (en) Fassara Laurent Brunet (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Tunisiya
Muhimmin darasi psychoanalysis (en) Fassara, Al'umma, culture of Tunisia (en) Fassara, self-discovery (en) Fassara da remigration (en) Fassara
External links
firm din Arab Blues

'Yan wasa

gyara sashe
  • Golshifteh Farahani a matsayin Selma
  • Hichem Yacoubi a matsayin Raouf
  • Moncef Anjegui a matsayin Mourad
  • Majd Mastoura a matsayin Naim

Fim ɗin ya kasance farkon farkonsa na duniya a Bikin Fim na Duniya na Venice na 76, yayin Venice days, a ranar 4 ga watan Satumba 2019. Farkon sa na Arewacin Amurka ya kasance a cikin sashin Cinema na Duniya na Zamani a Bikin Fim na Duniya na Toronto na 2019 a ranar 8 ga watan Satumba 2019.[6][7]

Box office

gyara sashe

Arab Blues ta samu dala miliyan 3.7 a duk duniya, sabanin kasafin samarwa na kusan dala miliyan 2.4.

Amsa mai mahimmanci

gyara sashe

A Faransanci review aggregator AlloCiné, fim ɗin yana riƙe da matsakaicin rating na 3.7 daga 5, dangane da 24 masu sukar sake dubawa.[8]

Manazarta

gyara sashe
  1. Goodfellow, Melanie (17 January 2019). "mk2 launches sales on Manele Labidi's 'Arab Blues' starring Golshifteh Farahani, reveals first image (exclusive)". ScreenDaily. Retrieved 16 August 2019.
  2. Nesselson, Lisa (4 September 2019). "'Arab Blues': Venice Review". ScreenDaily. Retrieved 3 August 2020.
  3. Vivarelli, Nick (23 July 2019). "Transgender Immigrant Pic 'Lingua Franca,' Thriller 'Only Beasts' to Bow at Venice Days". Variety. Retrieved 23 July 2019.
  4. "Arab Blues | Un Divan à Tunis". TIFF. Retrieved 5 March 2021.
  5. Fleming, Mike Jr. (13 August 2019). "Toronto Adds The Aeronauts, Mosul, Seberg, & More To Festival Slate". Deadline Hollywood. Retrieved 16 August 2019.
  6. "FILMS WE LIKE acquires "ARAB BLUES" by director MANELE LABIDI". filmswelike.com. 3 September 2019. Retrieved 5 March 2021.
  7. Asch, Mark (8 September 2019). "TIFF Review: Golshifteh Farahani Listens in the Therapeutic 'Arab Blues'". thefilmstage.com. Retrieved 5 March 2021.
  8. "Critiques Presse pour le film Un divan à Tunis" (in Faransanci). AlloCiné. Retrieved 5 March 2021.