Ansuya Prasad (an haife shi ranar 17 ga watan Agustan 1936) ɗan ƙasar Indiya ne mai nutsewa. Ya yi takara a gasar tseren mita 3 na maza a gasar Olympics ta bazarar 1964.[1]

Ansuya Prasad
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Shekarun haihuwa 17 ga Augusta, 1936
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. "Ansuya Prasad". OlyMADMen. Retrieved 17 May 2020.