Anne Hathaway
Anne Hathaway ta rayu daga (1556 zuwa 6 August 1623) takasance itace Uwar-gidan William Shakespeare, mawakin na turanci, playwright kuma mai shirin wasanni. Sunyi aure a 1582, a lokacin yana da shekaru 18 ita kuma yana da shekaru 26. Ta kuma rayu shekaru bakwai bayan ya rigata rasuwa. Sai dai ita bata shahara ba, kamar yadda minjinta ya shahara, haka ne yasa kadan ne kawai akasani daga cikin labarin ta, wadanda aka samu daga cikin ababen tarihi da kundaye na hukumomi.
Anne Hathaway | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Shottery (en) , 1556 |
ƙasa | Kingdom of England (en) |
Mutuwa | Stratford-upon-Avon (en) , 6 ga Augusta, 1623 |
Makwanci | Warwickshire (en) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Richard Hathaway |
Abokiyar zama | William Shakespeare (28 Nuwamba, 1582 - 23 ga Afirilu, 1616) |
Yara |
view
|
Karatu | |
Harsuna |
Faransanci Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | companion (en) |
Wurin aiki | Ingila |