Anne-Marie Kantengwa a shekara ta 1953 a Jabana, kusa da Kigali, Ruwanda. Ita 'yar kasuwa ce kuma tsohuwar mataimakiyar Rwandan Patriotic Front (FPR) a Majalisar Ruwanda.

Anne-Marie Kantengwa
Member of the Chamber of Deputies of Rwanda (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa 1953 (70/71 shekaru)
ƙasa Ruwanda
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Tsira daga kisan Kare dangi

gyara sashe

Anne Marie Kantengwa 'yar kasar Rwanda ce ta tsira daga kisan kare dangi na shekarar 1994, ta rasa iyayenta, mijinta, dangi da 'ya'yanta.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named auto